Hosiya 13:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sa'ad da suka sami wurin kiwo, suka ƙoshi, Sai suka yi girmankai, Suka manta da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’ad da na ciyar da su sun ƙoshi; sa’ad da suka ƙoshi, sai suka fara taƙama; sai suka manta da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |