Hosiya 13:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ubangiji ya ce, “Ni ne Ubangiji Allahnku Tun daga ƙasar Masar. Banda ni ba ku san wani Allah ba, Banda ni kuma ba wani mai ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Amma ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar. Ba za ku yarda da wani Allah ba sai ni, ba wani Mai Ceto in ban da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |