Hosiya 13:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sa'ad da Ifraimu ta yi magana, mutane suka yi rawar jiki. An ɗaukaka ta cikin Isra'ila, Amma ta yi laifi ta wurin bauta gunkin nan Ba'al, Ta kuwa mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’ad da Efraim ya yi magana, mutane sun yi rawan jiki; an girmama shi a cikin Isra’ila. Amma sai ya zama mai laifi na yin wa Ba’al sujada, ya kuwa mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |