Hosiya 12:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ni ne Ubangiji Allahnku tun daga ƙasar Masar, Zan kuma sa ku zauna cikin alfarwai, Kamar lokatan ƙayyadaddun idodi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar; zan sa ku sāke zauna a tentuna, kamar a kwanakin ƙayyadaddun bukukkuwanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |