Hosiya 12:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sai ku koma wurin Allahnku, Ku yi alheri, ku yi adalci, Ku saurari Allahnku kullayaumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Amma dole ku koma ga Allahnku; ku ci gaba da ƙauna da yin gaskiya, ku kuma saurari Allahnku kullum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |