Hosiya 12:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ifraimu tana kiwon iska, Tana ta bin iskar gabas dukan yini. Tana riɓaɓɓanya ƙarya da kamakarya. Tana ƙulla yarjejeniya da Assuriya, Tana kai mai a Masar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Efraim yana kiwo a kan iska; yana fafarar iskar gabas dukan yini yana riɓaɓɓanya ƙarairayi da rikici. Ya yi yarjejjeniya da Assuriya ya kuma aika wa Masar man zaitun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |