Hosiya 11:6 - Littafi Mai Tsarki6 Takobi zai ragargaje biranensu, Zai lalatar da sandunan ƙarafan ƙofofinsu, Zai cinye su domin muguwar shawararsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Takuba za su yi ta wulgawa a biranensu, za su hallaka sandunan ƙarafan ƙofofinsu su kuma kawo ƙarshen ƙulle-ƙullensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |