Hosiya 11:4 - Littafi Mai Tsarki4 Na bishe su da linzamin alheri da ragamar ƙauna, Na zama musu kamar wanda yake ɗauke musu karkiya daga muƙamuƙansu. Na sunkuya, na ciyar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Na bishe su da linzamin alheri da tausayi, da ragamar ƙauna; Na cire karkiya daga wuyansu na kuma rusuna na ciyar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |