Hosiya 11:11 - Littafi Mai Tsarki11 Da sauri za su zo kamar tsuntsaye daga Masar, Kamar kurciyoyi daga ƙasar Assuriya, Zan komar da su gidajensu, ni Ubangiji na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Za su zo da rawan jiki kamar tsuntsaye daga Masar, kamar kurciyoyi daga Assuriya. Zan zaunar da su a cikin gidajensu,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |