Hosiya 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Za su bi Ubangiji, Zai yi ruri kamar zaki, hakika zai yi ruri 'Ya'yansa za su zo da rawar jiki da yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Za su bi Ubangiji; zai yi ruri kamar zaki. Sa’ad da ya yi ruri, ’ya’yansa za su zo da rawan jiki daga yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |