Hosiya 10:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ubangiji ya ce, “Tun daga kwanakin Gibeya, kun yi zunubi, ya Isra'ila! Tun daga wancan lokaci kuka yi ta ci gaba. Ashe, yaƙi ba zai tarshe su a Gibeya ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Tun daga kwanakin Gibeya, kun yi zunubi, ya Isra’ila, a can kuwa kuka ci gaba. Yaƙi bai cimma masu aikata mugunta a Gibeya ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |