Hosiya 10:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ku shuka wa kanku adalci, Ku girbe albarkun ƙauna, Ku yi kautun saurukanku, Gama lokacin neman Ubangiji ya yi, Domin ya zo, ya koya muku adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ku shuka wa kanku adalci, ku girbe ’ya’yan jinƙai marar ƙarewa, ku kuma nome ƙasar da ba a nome ba; gama lokaci ne na neman Ubangiji, sai ya zo ya zubo adalci a kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |