Hosiya 10:10 - Littafi Mai Tsarki10 Zan fāɗa wa waɗannan mutane masu zunubi, in hukunta su. Za a tattara al'ummai, su yi gāba da su, Za a hukunta su saboda yawan zunubansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sa’ad da na ga dama, zan hukunta su; al’ummai za su taru su yi gāba da su don su daure su saboda zunubansu da suka riɓanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |