Hosiya 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Mutanen Yahuza da mutanen Isra'ila za su haɗu su zama ɗaya, Za su zaɓa wa kansu shugaba ɗaya. Za su shugabanci ƙasar Gama ranar Yezreyel babba ce.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Mutanen Yahuda da mutanen Isra’ila za su sāke haɗu su zama ɗaya, za su kuma naɗa shugaba guda su kuma fita daga ƙasar, gama ranar za tă zama mai girma wa Yezireyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |