Haggai 2:7 - Littafi Mai Tsarki7 Zan kuma girgiza al'umman duniya duka don dukiyar al'umman duniya ta samu. Zan kuwa cika Haikalin nan da daraja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Zan girgiza dukan al’ummai, marmarin kowace al’umma kuma zai taso, sa’an nan zan cika gidan nan da ɗaukaka,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |