Haggai 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai Haggai, manzon Ubangiji, ya faɗa wa mutane maganar Ubangiji, ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Ni Ubangiji ina tare da ku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai Haggai, ɗan saƙon Ubangiji, ya ba da wannan saƙo na Ubangiji ga mutane cewa, “Ina tare da ku” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |