Habakkuk 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Daga Edom Allah ya zo, Daga dutsen Faran Mai Tsarki yake tahowa. Ɗaukakarsa ta rufe sammai, Duniya kuwa ta cika da yabonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Allah ya zo daga Teman, Mai Tsarkin nan daga Dutsen Faran. Sela Ɗaukakarsa ta rufe sammai yabonsa kuma ya cika duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |