Habakkuk 3:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ubangiji Allah shi ne ƙarfina, Ya sa ƙafafuna su zama kamar na bareyi, Ya kuma sa ni in yi tafiya a cikin maɗaukakan wurare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ubangiji Mai Iko Duka shi ne ƙarfina; yakan mai da ƙafafuna kamar na barewa, yakan sa in yi tafiya a wurare masu tsayi. Domin mai bi da kaɗe-kaɗe. A kan kayan kiɗi masu tsirkiyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |