Habakkuk 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 Duwatsu sun gan ka, sun ƙame, Ruwaye masu hauka suka gudu. Zurfi kuma ya ta da muryarsa, Raƙuman ruwansa sun tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 duwatsu sun gan ka sai suka ƙame. Ruwaye masu hauka sun yi ta fantsamawa; zurfafa suka yi ruri suka tā da raƙuman ruwansu sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |