Habakkuk 2:9 - Littafi Mai Tsarki9 “Tasa ta ƙare, shi wanda ya arzuta gidansa da ƙazamar riba, Ya kuma gina gidansa a bisa don ya tsere wa masifa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Kaito ga wanda ya gina masarautarsa da ƙazamar riba don yă kafa sheƙarsa can bisa, don yă tsere wa zama kango! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |