Habakkuk 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 Zan tsaya a wurin tsayawata, In zauna kuma a kan hasumiya, In jira in ji abin da zai ce mini, Da abin da zai amsa a kan kukata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Zan tsaya wurin tsarona in kuma zauna a kan katanga; zan jira in ga abin da zai ce mini, da kuma wace amsa zan bayar ga wannan kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |