Habakkuk 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 Suna da bantsoro da firgitarwa. Adalcinsu da ikonsu sun danganta ga yadda suke so. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Suna da bantsoro da firgitarwa; dokoki da ƙa’idodinsu ne kawai suka sani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Daga waccan ƙasar wakilai sukan gangaro daga Kogin Nilu a cikin jiragen ruwa da aka yi da iwa. Ku koma gida, ku manzanni masu gaggawa! Ku kai saƙo ƙasarku, can a mafarin Kogin Nilu, zuwa ga al'ummarku mai ƙarfi mai iko, zuwa ga dogayen mutanenku masu sulɓin jiki, waɗanda ake jin tsoronsu ko'ina a duniya.