Habakkuk 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji ya ce, “Ka duba cikin al'umman duniya! Ka gani! Ka yi al'ajabi! Ka yi mamaki! Gama zan yi aiki a kwanakinka, Ko an faɗa maka ba za ka gaskata ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 “Ka dubi al’ummai, ka gani, ka sha mamaki. Ga shi zan yi wani abu a kwanakinka, wanda ko ma an faɗa maka ba za ka gaskata ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |