Habakkuk 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ba a bin doka, Shari'a kuma ba ta aiki. Mugaye sun fi adalai yawa nesa, Don haka shari'a tana tafe a karkace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka ba a bin doka, shari’a kuma ba ta aiki. Mugaye sun kewaye masu adalci don a hana gaskiya tă yi aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |