Habakkuk 1:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya Ubangiji, ina ta kukan neman taimako, Amma ka ƙi ji, sai yaushe za ka ji? Ina kuka a gare ka saboda zalunci, Amma ba ka yi taimako ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Har yaushe, ya Ubangiji, zan yi kukan neman taimako, amma ka ƙi ji? Ina kuka a gare ka saboda zalunci amma ba ka ce ufam ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |