Habakkuk 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sukan wuce da sauri kamar iska, Su yi tafiyarsu. Su masu laifi ne, Ƙarfinsu shi ne gunkinsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’an nan su wuce da sauri kamar iska, mutane ne masu laifi, waɗanda ƙarfinsu shi ne allahnsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |