Galatiyawa 5:6 - Littafi Mai Tsarki6 In muna a cikin Almasihu Yesu, kaciya da rashin kaciya ba a bakin kome suke ba. Bangaskiya mai aikata ƙauna ita ce wani abu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Gama a cikin Kiristi Yesu, kaciya ko rashin kaciya ba su da wani amfani. Abin da kawai yake da amfani shi ne, bangaskiyar da take bayyana kanta ta wurin ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |