Galatiyawa 5:24 - Littafi Mai Tsarki24 Waɗanda kuwa suke su na Almasihu Yesu ne, sun gicciye halin mutuntaka da mugayen sha'awace-sha'awace iri iri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Waɗanda suke na Kiristi Yesu, sun gicciye mutuntaka tare da abubuwan da mutum yake marmari da kuma sha’awace-sha’awacensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |