Galatiyawa 5:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ya ku 'yan'uwa, don 'yanci musamman aka kira ku, amma kada ku mai da 'yancin nan naku hujjar biye wa halin mutuntaka, sai dai ku bauta wa juna da ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ku ’yan’uwana, an kira ku ga zama ’yantattu. Amma kada ku yi amfani da ’yancinku don aikata ayyukan mutuntaka a maimakon haka, ku yi hidimar juna da ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |