Galatiyawa 4:7 - Littafi Mai Tsarki7 Don haka, kai ba bawa ba ne kuma, amma ɗa ne. Da yake ɗa ne kuma, to, magāji ne bisa ga ikon Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Saboda haka kai ba bawa ba ne kuma, kai ɗa ne; da yake kuwa kai ɗa ne, Allah ya mai da kai magāji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |