Galatiyawa 4:6 - Littafi Mai Tsarki6 Tun da yake ku 'ya'ya ne, sai Allah ya aiko da Ruhun Ɗansa a cikin zukatanmu, yana kira, “Ya Abba! Uba!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Da yake ku ’ya’ya ne, sai Allah ya aiko da Ruhun Ɗansa a cikin zukatanmu, Ruhun da yake kira, “Abba, Uba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |