Galatiyawa 4:29 - Littafi Mai Tsarki29 Kamar yadda dā, shi da aka haifa bisa ga ɗabi'a ya tsananta wa wanda aka haifa bisa ga ikon Ruhun, haka a yanzu ma yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 A wancan lokaci, wannan ɗa wanda aka haifa ta wurin ƙa’idar jiki ya tsananta wa wanda aka haifa ta ikon Ruhu. Haka ma yake har yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |