Galatiyawa 4:27 - Littafi Mai Tsarki27 Domin a rubuce yake cewa, “ki yi farin ciki, ya ke bakarariya da ba kya haihuwa, Ki ɗauki sowa, ke da ba kya naƙuda, Don yasasshiya ta fi mai miji yawan 'ya'ya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Gama a rubuce yake cewa, “Ki yi farin ciki, ya ke bakararriya, wadda ba ta haihuwa ki ɓarke da murna, ki kuma tā da murya, ke da ba kya naƙuda; domin da yawa ne ’ya’yan macen da aka yashe, fiye da na mai miji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |