Galatiyawa 4:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ai, in da kyakkyawar niyya, abu ne mai kyau koyaushe a yi habahaba da mutum, ba sai ina tare da ku kaɗai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Yana da kyau ku kasance da irin wannan niyya idan da nufi mai kyau ne, ku kuma kasance a haka koyaushe ba sai ina tare da ku ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |