10 Ga shi, al'adun ranaku, da na watanni, da na lokatai, da na shekaru ba sa wuce ku!
10 Kuna kiyaye ranaku da watanni da lokuta da shekaru na musamman!
Wani yakan ɗaukaka wata rana fiye da sauran ranaku, wani kuwa duk ɗaya ne a wurinsa. Kowa dai yă zauna a cikin haƙƙaƙewa, a kan ra'ayinsa.
Ubangiji ya ce, “A wannan shekara ta hamsin ta murna kowa zai koma mahallinsa.
Ubangiji kuwa ya yi wa Musa magana a kan Dutsen Sina'i, ya ce
Amma kun ba ni tsoro, kada ya zamana na yi wahala a kanku a banza!