Galatiyawa 3:28 - Littafi Mai Tsarki28 Ba sauran cewa Bayahude ko Ba'al'umme, ko ɗa, ko bawa, ko namiji ko mace. Ai, dukkanku ɗaya kuke, na Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Babu bambanci tsakanin mutumin Yahuda da mutumin Al’ummai, bawa da ’yantacce, namiji da ta mace, gama dukanku ɗaya ne cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |