Galatiyawa 3:22 - Littafi Mai Tsarki22 Amma Nassi ya kulle kowa a cikin zunubi, don albarkar da aka yi alkawari saboda gaskatawa da Yesu Almasihu, a ba da ita ga masu ba da gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Amma Nassi ya kulle kome a ƙarƙashin ikon zunubi, domin abin da aka yi alkawarin nan, da ake bayar ta wurin bangaskiya a cikin Yesu Kiristi, a ba da shi ga waɗanda suka gaskata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |