Galatiyawa 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 To, 'yan'uwa, bari in yi muku misali. Ko alkawari na mutum ne kawai, in dai an riga an tabbatar da shi, ba mai soke shi, ba kuma mai ƙara wani abu a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 ’Yan’uwa, bari in yi muku misali da rayuwarmu ta yau da kullum. Kamar dai yadda ba mai kawarwa ko yă ƙara wani abu cikin alkawarin da mutane suka kafa, haka yake a wannan batu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |