Galatiyawa 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 Bayan shekara goma sha huɗu na sāke komawa Urushalima tare da Barnaba, na kuma ɗauki Titus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan shekara goma sha huɗu sai na sāke haurawa zuwa Urushalima, a wannan lokaci na tafi tare da Barnabas. Na kuma ɗauki Titus muka tafi tare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |