Galatiyawa 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 Amma ko mu, ko kuma wani mala'ika daga sama, in waninmu zai yi muku wata bishara dabam da wadda muka yi muku, to, ya zama la'ananne! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma ko mu, ko mala’ika daga sama ya yi wa’azin wata bishara dabam da wadda muka yi muku, bari yă zama la’ananne har abada! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |