Galatiyawa 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 alhali kuwa ba wata bishara dabam, sai dai akwai waɗansu da suke ta da hankalinku, suna son jirkitar da bisharar Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 wadda a gaskiya ba bishara ba ce ko kaɗan. Tabbatacce waɗansu mutane suna birkitar da ku, suna kuma ƙoƙari su karkatar da bisharar Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |