Galatiyawa 1:18 - Littafi Mai Tsarki18 Bayan shekara uku kuma sai na tafi Urushalima ganin Kefas, na kuwa kwana goma sha biyar a gunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Bayan shekara uku, sai na haura zuwa Urushalima domin in sadu da Bitrus, na kuwa zauna tare da shi kwana goma sha biyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |