Galatiyawa 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 domin ba daga wurin mutum na samo ta ba, ba kuma koya mini ita aka yi ba, sai dai ta wurin bayyanar Yesu Almasihu a gare ni ne na same ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ban karɓe ta daga wurin wani mutum ba, ba a kuma koya mini ita ba, a maimako, na karɓe ta, ta wurin wahayi daga Yesu Kiristi ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |