Galatiyawa 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 Daga Bulus, manzo, ba kuwa manzon mutum ba, ba kuma ta wurin wani mutum ba, sai dai ta wurin Yesu Almasihu, da Allah Uba, wanda ya tashe shi daga matattu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bulus manzo, aikakke ba daga wurin mutum ba, ba kuma ta wurin mutane ba, amma ta wurin Yesu Kiristi da kuma Allah Uba, wanda ya tā da Yesu daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |