Fitowa 9:34 - Littafi Mai Tsarki34 Da Fir'auna ya ga an ɗauke ruwa, da ƙanƙara, da kuma walƙiya, sai ya sāke yin zunubi, ya taurare zuciyarsa, da shi da fādawansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Da Fir’auna ya ga cewa ruwa da ƙanƙara da tsawa sun daina, sai ya sāke yin zunubi. Shi da fadawansa, suka taurare zukatansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |