Fitowa 9:27 - Littafi Mai Tsarki27 Fir'auna ya aika, aka kirawo Musa da Haruna, ya ce musu, “Lalle a wannan karo na yi laifi, Ubangiji shi ne da gaskiya. Ni da jama'ata muke da kuskure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Sai Fir’auna ya aika a kira Musa da Haruna. Ya ce musu, “A wannan karo na yi zunubi. Ubangiji, shi ne da gaskiya, ni da mutane mu ke da kuskure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |