Fitowa 9:25 - Littafi Mai Tsarki25 Ƙanƙarar ta bugi ko'ina a Masar. Dukan abin da yake cikin saura, mutum duk da dabba, da tsire-tsire duka, ƙanƙara ta buge su. Duk itatuwan da yake a saura aka ragargaza su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Ko’ina a Masar ƙanƙara ta bugi duk abin da yake a gonaki, mutane da dabbobi, ta bugi duk ganyaye da suke a gonaki, ta kuma ragargaza kowane itace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |