Fitowa 9:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka sama don a yi ƙanƙara a bisa mutum da dabba da bisa dukan itatuwan saura a dukan ƙasar Masar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka sama don a yi ƙanƙara a bisa dukan Masar, a bisa mutane da dabbobi, da bisa dukan abubuwan da suke girma a gonakin Masar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |