Fitowa 9:20 - Littafi Mai Tsarki20 Akwai waɗansu daga cikin fādawan Fir'auna waɗanda suka tsorata saboda abin da Ubangiji ya faɗa, sai suka kawo bayinsu da dabbobinsu cikin gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Waɗansu daga cikin dattawan Fir’auna suka cika da tsoro saboda abin da Ubangiji ya faɗa, nan da nan suka shigo da dabbobinsu da bayinsu da sauri daga gona zuwa cikin gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |