Fitowa 9:18 - Littafi Mai Tsarki18 Gobe war haka zan sa a yi ƙanƙara mai tsananin gaske irin wadda Masar ba ta taɓa gani ba tun kafawarta, har zuwa yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Saboda haka, gobe war haka, zan sa a yi ƙanƙara mai tsananin gaske, irin wadda Masar ba tă taɓa gani ba tun kahuwarta, har yă zuwa yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |